iqna

IQNA

Al’ummar Falastinu
Tehran (IQNA) a yau ne ake gudanar da tarukan ranar nuna goyon baya ga al’ummar Falastinu ta duniya a majalisar Dinkin Duniya da kuma kasashe daban-daban.
Lambar Labari: 3486620    Ranar Watsawa : 2021/11/29

Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan tashoshin rediyo da talabijin na kasashen musulmi ta mayar da kakkausan martani kan rufe wasu shafukan yanar gizo na Iran da Amurka ta yi.
Lambar Labari: 3486063    Ranar Watsawa : 2021/06/30

Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar Jihadul Islami ta Falastinu ya aike da sakon godiya ga jagoran juyi na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei.
Lambar Labari: 3485940    Ranar Watsawa : 2021/05/23

Tehran (IQNA) Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba takunkuman zalunci da aka kakaba kan Iran za su kawo karshe.
Lambar Labari: 3485878    Ranar Watsawa : 2021/05/05

Tehran (IQNA) Na’emm Jeenah malami ne a jami’ar Johannesburg a kasar Afirka ta kudu wada ya bayyana cewa kungiyar tarayyar Afirka za ta iya takawa Isra’ila burki ta hanyoyi da dama.
Lambar Labari: 3485682    Ranar Watsawa : 2021/02/23

Tehran (IQNA) sakamakon matsayar da kungiyar tarayyar Afirka ta dauka na kin amincewa da mamayar Isra’ila a kan yankunan Falastinwa, hakan ya faranta ran Bangarori na Falastinu.
Lambar Labari: 3485648    Ranar Watsawa : 2021/02/13

Tehran (IQNA) Diego Maradona fitaccen dan wasan kwallon kafa mai nuna cikakken goyon baya ga al’ummar Falastinu da ke karkashin zaluncin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485406    Ranar Watsawa : 2020/11/27

Tehran (IQNA) Jagororin kungiyoyin Falastinawa sun kirayi al’ummar falastinu da su fito su yi tir da Allawadai da sarakunan larabawa masu kulla hulda da gwamnatin yahudawa.
Lambar Labari: 3485183    Ranar Watsawa : 2020/09/14

Tehran (IQNA) shugaban kungiyar Hamas Isma’il haniyya ya bayyana cewa kafa gwamnatin hadin kan kasa shi ne babban abin da zai rarrabuwa tsakanin Falastinawa.
Lambar Labari: 3485158    Ranar Watsawa : 2020/09/07

Tehran (IQNA) mutanen birnin Tunis a kasar Tunisia sun gudanar da gangami na yin tir da UAE kan kulla alaka da ta yi da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485114    Ranar Watsawa : 2020/08/23

Tehran (IQNA) Al’ummar Falastinu suna ci gaba da mayar da martani a cikin fushi a kan gwamnatin Hadaddiyar Daular Larabawa UAE, dangane da bude huldar Diflomasiyya da ta yi tare da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485091    Ranar Watsawa : 2020/08/16

Tehran (IQNA) wasu kungiyoyin farar hula  aFalastinu sun yi kira zuwa ga haramta kayayyakin Isra’ila a garin Ramallah.
Lambar Labari: 3484927    Ranar Watsawa : 2020/06/25

Tehran (IQNA) a sassa daba-daban na duniya masana da masu lamiri suna ci gaba da nuna goyon bayansu ga al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3484826    Ranar Watsawa : 2020/05/22